Jihar Sokoto
Gwamnan jihar Sokoto, Dakta ahmed Aliyu, ya sha alwashin sanya kafar wando daya da duk masu yin kalaman batanci ga Annabi Muhammad (SAW). Gwamnan ya yi kira.
Jiya Usman Buda ya kwana a barzahu saboda zarginsa da cin mutuncin Annabi Muhammad (SAW). Farfesa Mansur Ibrahim Sokoto yana ganin hakan ya nuna jahilcin mutane
Wani matashi mai suna Usman Buda mahauci ya rasa ransa bayan wasu fusatattun matasa sun kaishi lahira bisa zargin batanci ga annabi Muhammad a jihar Sokoto.
Gwamna Ahmed Aliyu na jihar Sokoto, ya ba da umarnin cewa a yi gaggawar biyan ma'aikatan jihar, da kuma 'yan fansho kuɗaɗensu domin su samu damar gudanar da.
Gwamna Ahmad Aliyu na jihar Sakkwato, ya nada sakataren gwamnati, shugaban ma'aikata da masu ba da shawara da mataimaka na musamman a gwamnatinsa ranar Laraba.
Gwamna Ahmad Aliyu na jihar Sakkwato ya sallami Sakatarorin ilimi na kananan hukumomi 23 daga bakin aiki yayin da ake ci gaba da sauraron karar zaɓe a Kotu.
Gwamnan Sakkwato, Ahmad Aliyu, ya kai ziyarar ba zata babban Asibiti na musamman da ke cikin birni domin gane wa idonsa bayan samun korafe korafe daga mutane.
Mamban majalisar jiha, Tukur Bala Bodinga, ɗan kimanin shekara 47 a duniya ya samu nasarar zama sabon kakakin majalisar dokokin jihar Sakkwato bayan kaɗa kuri'a
Gwamnan jihar Sakkwato, Ahmad Aliyu, ya ziyarci garuruwa da 'yan bindiga suka kai hari ranar Asabar, ya raba wa iyalan waɗanda suka mutu kuɗaɗe da kayan abinci.
Jihar Sokoto
Samu kari