Jihar Sokoto
Babban limamin cocin katolikan na Sokoto, Bishop Mathew Kukah ya yi ikirarin cewa 'yan siyasa sun sanya talauci a cikin al'umma yayin da ilimi ya raunana a Arewa.
Malamin addinin Musulunci a jihar Kaduna, Sheikh Ahmed Mahmud Gumi ya ba gwamnatin Najeriya shawara kan yadda za ta yaki yan kungiyar Lakurawa a kasar.
Matashiya yar TikTok a jihar Sokoto, Hamdiyya Sidi Shareef ta fadi abubuwan da suka faru da ita bayan fitar da wani bidiyo da ake zargin ta ci mutuncin gwamna.
Ana fargabar yan kungiyar Lakurawa sun fara yaɗuwa a jihohin Kaduna da Niger, rundunar sojoji za ta sake tura dakaru yankunan domin kawo karshensu.
Gwamnan jihar Sokoto, Alhaji Ahmed Aliyu, ya amince da biyan kudaden alawus ga shugabannin makarantun sakandare duk wata domin kula da makarantunsu.
A wannan rahoton, za ku ji cewa rundunar sojin Nijar ta bayar da tabbacin cewa dakarunta sun hallaka wasu daga cikin 'yan ta’addan Lakurawa a yankin.
Mai alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Sa'ad Abubakar III, ya bukaci 'yan siyasan Sokoto da su yi koyi da takwarorinsu na jihar Kebbi wajen hadin kai a tsakaninsu.
A wannan rahoton sun bayyana cewa kasungurmin dan ta'adda, Bello Turji ya karbi harajin Naira miliyan 6 da ya dorawa mazauna Sardauna a jihar Sakkwato.
Gwamnonin jihohi 36 sun yi alkawarin haɗaka wajen kawo karshen Lakurawa a Najeriya. Gwamnonin sun 36 sun ce ba za su bari Lakurawa su yaɗu a Najeriya ba.
Jihar Sokoto
Samu kari