Siyasar Najeriya
Yanzu muke samun labarin yadda kotun majistare a jihar Kano ya ba da belin Hon. Ado Doguwa da aka zarga da hannu a kisan wasu mutane da basu ji ba basu gani ba.
Dan takarar gwamnan jam'iyyar Labour ya bayyana janyewa Aisha Binani saboda wasu dalilai nasa, inda ya ce suna da ra'ayi iri daya kuma za su yi aiki tare bana.
Rundunar ƴan sandan Kano ta sanar da wani shirin tayar da rikici da ɓata garin ƴan siyasa ke ƙullawa a jihar. Tace akwai masu son shigo da ƴan daba a jihar
Jam'iyyar PDP ta jagorancin wata zanga-zanga a ofishin hukumar zabe mai zaman kanta, inda take bayyana rashin amincewarta da yadda sakamakon zaben bana ya zo.
Yayin da zaben gwamnoni ke kara kusantowa, malaman addinin Musulunci sun gudanar da taron Addu'a na musamman domin rokon Allaha ya ba gwamnan Kwara nasara.
Tsohon shugaban kasa a Najeriya ya bayyana kadan daga abin da Allah ya halicci kasar ta kasance a kai, amma aka samu akasin yadda 'yan siyasa suka bata komai.
APC ta fadi zaben 2023 a Legas, Kaduna, Nasarawa, Yobe, Gombe, Katsina, Filato, Imo, Kuros Riba Ebonyi, a rahoton nan za a ji meya kawo haka a zaben na bana.
Ibikunle Amosun ya fadawa magoya bayansa su zabi Jam’iyyar African Democratic Congress. Sanata Amosun yana kashewa APC kasuwa, yana yi wa Jam’iyyar adawa kamfe.
Jagororin adawa ba su gamsu da sakamakon zaben 2023 ba. An aika goron gayyatar zanga-zanga zuwa Gwamnonin Delta, Sokoto, A/Ibom Bayelsa, Edo, Adamawa, da Bauchi
Siyasar Najeriya
Samu kari