Siyasar Najeriya
Majalisar dokokin jihar Kano, a zamanta na ranar Laraba, 14 ga watan Yuni, ta sahale wa gwamna Abba Kabir Yusuf ya naɗa sabbin hadiman da zasu tama shi aiki 20.
Ɗan majalisar jam'iyyar Labour Party (LP), Denis Agbo, ya bayyana dalilin su na zaɓar Tajudeen Abbas a matsayin kakakin majalisa. Ya ce sauya shawara suka yi.
Wasu gungun matasa sun fara zanga-zangar nuna takaicinsu bisa danbarwan shugabanci da ta raba majalisar dokokin jihar Nasarawa gida 2, sun roki Tinubu da IGP.
Sanatan Borno ta kudu kuma ɗaya daga cikin na sahun gaba da yakin neman zaben Akpabio, Ali Ndume, ya ce kar a ga laifinsa idan sabon shugaban Sanatocin ya gaza.
Jigo a jam'iyyar NNPP, Buba Galadima ya yabawa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu akan tsauraran matakai da yake dauka inda yace hakan zai kawo sauyi a kasar.
Mambobin jam'iyyar APC sun gudanar da zanga-zanga a zauren majalisar dokokin jihar Jigawa, sun ce bai kamata a sake bai wa Idris Garba kakakin majalisa ba.
Mambobi sun zabi Nasir Daura a matsayin sabon shugaban majalisar dokokin Katsina, sun kuma zabi mataimaki da kuma jagoran majalisa ranar Talata 13 ga Yuni.
Tsohon kakakin majalisar wakilai, Femi Gbajabiamila, ya shirya yin murabus daga matsayin ɗan majalisa a yau Laraba. Femi zai mayar da hankali kan sabon aikinsa.
Dan majalisa mai bukata ta musamman Bathiya Wesley ya yi nasarar zama kakakin majalisar jihar Adamawa, a karshe ya godewa gwamnan jihar Honarabul Ahmadu Fintiri
Siyasar Najeriya
Samu kari