Siyasar Najeriya
An jefa talaka a halin Wayyo Allah, masu mulki sun cigaba da bushasha. Bola Tinubu da Kashim Shettima za su ci abincin Biliyoyi, yayin da ake kira kara hakuri
An bayyana cewa dalilin tsamar Abdullahi Adamu da Shugaba Bola Ahmed Tinubu da batun N32bn na APC ya sanya shugaban jami'iyyar APC na ƙasa ya rasa muƙaminsa
Shugaban jam'iyyar APC na ƙasa, Sanata Abdullahi Adamu ya yi martani kan rahotannin cewa ya miƙa takardar murabus ɗinsa daga muƙamin shugabancin jam'iyyar APC.
Tsohon gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya caccaki magajinsa, Abba Gida-Gida bisa sukar rabon tallafin N500bn na Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu.
Rahoton da mu ka samu shi ne rikicin APC ya dauki salo dabam, Abdullahi Adamu ya rubuta murabus. A daren yau tsohon Sanatan na Nasarawa ya ajiye mukaminsa.
Kawo yanzu jam'iyyar APC, mai mulki ba ta riga ta yi martani ba kan rahoto da wasu kafafen watsa labarai suka fitar da cewa cewa Abdullahi Adamu ya yi murabus.
A halin da ake ciki, 'yan Najeriya sun fi bukatar a bude iyakokin kasa domin ba da damar shigo da kayayyakin abincin da ka iya sanya wa a samu sauki, Sani.
Gwamnoni 3 a Najeriya sun bayyana karin albashi ga ma'aikata yayin da aka cire tallafin man fetur a kasar nan. Gwamnonin sun bayyana yadda suka bi a ka yi haka.
An bayyana abubuwan da Bola Tinubu zai bi wajen tabbatar da an nada ministoci a wannan karon. Ya bayyana hakan ne ta wasu hanyoyin da suka dace a kasar nan.
Siyasar Najeriya
Samu kari