Siyasar Najeriya
Satguru Maharaj Ji, shugaban One Love Family ya ce zaben Asiwaju Bola Ahmed Tinubu shine mafi alheri ga Najeriya saboda kwarewarsa da shirin jagorancin kasa.
Mai neman shugabancin majalisar wakilai ta tarayya, Hon. Muktar Betara Aliyu, ya sanya labule da zaɓaɓben shugaban ƙasa Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, a Abuja.
Rahoton da muka samo ya bayyana cewa, Tinubu ba dan asalin kasar Guinea bane, kawai dan an karrama shi ne saboda wasu dalilai na siyasa kasa da kasa a tsakani.
Yanzu muke samun labarin abin da ya faru a kotun tarayya da ke Abuja, inda aka kori karar da Binani ta shigar game da sakamakon zaben gwamnan jihar Adamawa.
Yanzu muke samun labarin cewa, Allah ya yiwa tsohon ministan Najeriya na kwadago rasuwa bayan da ya yi jinya a wani asbitin jihar Kano da ke Arewacin Najeriya.
Karamin ministan kwadago da daukar ma'aikata, Festus Keyamo ya ce babu abun da zai hana rantsar da Asiwaju Bola Tinubu a ranar 29 ga watan Mayu sai ikon Allah.
Za a ji zababbun ‘Yan Majalisa sun bayyana wanda su ke so ya shugabance su a Majalisa ta 10. Ismail Haruna Dabo ya ce Hon. Muktar Aliyu Betara ne zabinsu a 2023
Manyan APC da kusoshi a majalisa da masu neman takara sun ziyarci gidan Bola Ahmed Tinubu a yunkurin zama Shugaban Majalisar dattawa da na wakilan tarayya.
Tsohon gwamnan jihar Gombe ya rasa tsuntsu ya rasa tarko, ya gamu da fushin jam'iyyar APC mai mulkin kasar nan bayan zarginsa da cin dunduniyar jam'iyya a zabe.
Siyasar Najeriya
Samu kari