Siyasar Najeriya
Kotun daukaka kara mai zama a jihar Legas ta tabbatar da nasarat ɗiyar tsohon gwamnan jihar Delta, James Ibori a matsayin yar majalisar wakilan tarayya.
Babban lauya Wahab Shittu, ya ba Peter Obi ɗan takarar shugaban ƙasa na zaɓen 2023 shawara kan abin da ya kamata ya yi bayan hukuncin kotun ƙoli.
Wasu da ake zargin yan daban siyasa ne sun gamu da ajalinsu yayin musayar wuta da jami'an tsaro a jihar Kogi. Hakan na zuwa ne yan kwanaki kafin zaben gwamnan jihar.
Sanata Neda Imasuen na jam'iyyar Labour Party ya bayyana cewa ba za su iya hana shirin majalisar tarayya na siyo motocin N160m ga ƴan majalisu ba.
Gwamna Alex Otti na jihar Abiya ya amince da naɗin jagororin kananan hukumomin jihar 17 tare da mataimakansu, ya tura sako ga majalisar dokokin Abia.
Mataimakin ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar Labour Party, Datti Baba-Ahmed ya haƙiƙance kan cewa Shugaba Tinubu dillalin miyagun ƙwayoyi ne.
Yayin da ake dab da zaben Gwamna a jihar Bayelsa, wasu yan barandan siyasa sum kai farmaki a gidan jigon PDP da ke cikin Yenagoa, babbak birnin jihar.
Abokin gamin Peter Obi watau ɗan takarar mataimakin shugaban ƙasa a inuwar Labour Party, Datti Baba Ahmed, ya ce Kotun koli ba ta tabbatar da nasarar Tinubu ba.
Tsohon ministan ayyuka da tsohon ɗan takarar gwamna karkashin inuwar PDP a jihar Edo, Gideon Ikhine, su ja ragamar magoya bayansu zuwa jam'iyyar APC.
Siyasar Najeriya
Samu kari