Siyasar Najeriya
Gwamnatin jihar Imo, ta bayyana dalilin da ya sanya jam'iyyun adawa na PDP, LP suka yi rashin nasara a zaɓen gwamnan jihar na ranar Asabar, 11 ga watan Nuwamba.
Edozie Njoku ya fadawa manema labarai cewa rikicin APGA zai iya kai Shugaban INEC da Victor Oye zuwa kurkuku. Hukuncin yi wa kotu rashin kunya shi ne dauri.
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa (INEC) ta dakatar da tattara sakamakon zaɓen gwamnan jihar Bayelsa. An bayyana jerin ƙananan hukumomin da APC, PdP suka lashe.
Za a ga jerin kananan hukumomin jihar Kogi da ‘Yan takaran da su ka yi nasara a zaben Gwamna. Manyan jam’iyyu hudu su ka tabuka abin a yaba - APC, SDP, PDP da ADC.
Tsohon gwamnan jihar Ribas ya bayyana cewa, dama ya habgo Dino Melaye ba zai lashe zaben da aka gudanar a jihar Kogi ba. Ya ce dama Dino bai dace ba.
An bayyana Ododo na jam'iyyar APC a matsayin wanda ya lashe zaben gwamnan jihar Kogi da aka gudanar a jiya Asabar, wanda har yau ake kirga kuri'un.
Shugaban kasa Tinubu zai yi Umrah a kasar Saudiyya bayan halartar wani taron zuba hannun jari da aka yi kan matatun man Najeriya da yadda za su gyaru.
Tsohon gwamnan jihar Zamfara kuma ministan Tinubu ya bayyana irin kokarin da ya yi wajen ciyar da fannin tsaro a Arewa gaba, ya fadi dalilinsa masu kyau.
A halin yanzu an fara kidaya kuri'u a rumfunan zabe a sassa daban-daban na jihar Imo inda mutanen jihar za su zabi wanda zai jagorance su shekaru hudu nan gaba.
Siyasar Najeriya
Samu kari