Siyasar Najeriya
Bayan sauraron kowane ɓangare, Kotun ɗaukaka kara mai zsma a Abuja ta jingine yanke hukunci kan sahihin wanda ya lashe zaɓen Gwamnan jihar Nasarawa.
Jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ta bar Sanata Samuel Anyanwu a muƙamin sakatarenta na ƙasa duk da ya yi takara a zaɓen gwamnan jihar Imo.
Tsohon Gwamna Willie Obiano na jihar Anambra, ya yi magana kan batun sauya sheƙarsa daga jam'iyyar APGA zuwa APC bayan ya yi bankwana da mulkin jihar.
Wasu gungun masu zanga-zanga sun mamaye Kotun kolin Najeriya domin nuna adawa da hukuncin tsige yan majalisar wakilan tarayya hudu na PDP daga jihar Filato.
Kwamitin gudanar da ayyuka na jam'iyyar PDP na kasa, ya nada Setonji Koshoedo a matsayin sakataren riko na jam'iyyar a matakin kasa. Hakan na kunshe...
Gwamnan jihar Sakkwato, Ahmed Aliyu, ya umarci dukkan sakatarorin ƙananan hukumomin jihar su aje aikin Gwamnati tunda muƙaman da suka rike da su na siyasa ne.
Sanata Dini Melaye ya bayyana cewa mako ɗaya kacal INEC ke da shi a gabanta ta hanzarta sake duba kuma ta yi nazari kan zaben Gwamnan jihar Kogi da aka gama.
Bayo Onanuga, mai baiwa shugaba Tinubu shawara ya taya Gwamna Douye Diri na jam'iyyar PDP murnar samun nasara a zaɓen Gwamnan jihar Bayelsa da aka kammala.
Gabanin ayyana wanda ya lashe zaben Gwamna a jihar Bayelsa, wakilin APC ya ƙi saka hannu kan takardar sakamakon bisa zargin soke ƙuri'un APC 80,000.
Siyasar Najeriya
Samu kari