Siyasar Najeriya
Kotun ɗaukaka ƙara mai zama a Abuja ta yi fatali da ƙarar Isah Ashiru Kudan da jam'iyyar PDP, waɗanda suka ɗaukaka ƙara suna kalubalantar nasarar Malam Uba Sani.
Gwamnan jihar Ogun, Prince Dapo Abiodun, ya samu nasara a Kotun ɗaukaka kara mai zama a jihar Legas kan karar zaben gwamnan da aka yi a watan Maris, 2023.
Yan majalisar dokokin jihar Ondo sun shirya zama na musamman yau Jumu'a kuma da yiwuwar zasu ayyana mataimakin gwamna a matsayin muƙaddashin gwamnan jihar.
Shugaban jam'iyyar PDP na jihar Ribas, Desmond Akawor, ya haƙura da muƙaminsa na jam'iyya bayan shugaban ƙasa Tinubu ya naɗa shi babban muƙamin tarayya.
Tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan ya ziyarci shugaban jam'iyyar APC ta kasa, Dakta Abdullahi Umar Ganduje a yau Juma'a 24 ga watan Nuwamba a Abuja.
Gwamnonin jam'iyyar PDP sun bayyana yaƙinin cewa kotun koli zata yi wa gwamna Lawal na Zamfara da Mutfwanga na Filato bayan tsige su a kotun daukaka kara.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya gayyaci baki ɗaya mambobin majalisar dokokin jihar Ondo zuwa Abuja ranar Jumu'a domin sasanta rikicin siyasar jihar.
Jam'iyyar NNPP ta ce tana fatan Kotun Koli ta kawo karshen wannan dambarwar da ta mamaye hukuncin Kotun Daukaka Kara kan zaben gwamnan jihar Kano.
Shugabannin jam'iyyar All Progressives Congress (APC), na jihar Rivers, sun bayyana matsayarsu kan sauke su daga mukamansu da kwamitin NWC ya yi.
Siyasar Najeriya
Samu kari