Siyasar Najeriya
Kotun Allah ya isa ya kammala sauraron kowane ɓangare a shari'ar zaben gwamnan jihar Sokoto kuma ta tanadi hukunci a zaman ranar Laraba, 17 ga watan Janairu.
Tsohon shugaban jam'iyyar APC na kasa, Cif Bisi Akande ya yi hasashen cewa yan siyasa masu tasowa za su fi na yanzu tafka barna da suka hada da rashawa.
Hope Uzodinma ya rusa majalisar zartaswan jihar Imo awanni kalilan bayan rantsar da shi a matsayin gwamnan jihar Imo karo na biyu ranar Talata, 16 ga wata.
Kotun daukaka kara mai zama a babban birnin tarayya Abuja ta rushe nasarar Emmanuel Ukpong-Udo, mamban majalisar wakilan tarayya daga jihar Akwai Ibom.
Shugaban ƙasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya bai wa tsohon shugaban PDP na jihar Ribas rantsuwar kama aiki a matsayin kwamishinan hukumar tattara kuɗin shiga.
Watanni bayan sun aje aiki don goyon bayan Wike, kwamishinoni 9 sun tsallakematakin tantancewa a majalisar dokokin jihar Ribas domin mauda su kan mulki.
Wani jigon jam'iyyar NNPP ya ce idan Kwankwaso ya ce magoya bayansa su fada wuta, za su fada ba tare da kayayyakin ba. Kwankwaso shi ne tsohon gwamnan jihar Kano.
Bola Ahmed Tinubu, ya amince da naɗin Esther Walson-Jack a matsayin sakatariyar ma'aikatar ilimin Najeriya, ta kasance tsohuwar hadimar Muhammadu Buhari.
Kotun Koli na cigaba da zartar da hukunci kan kararrakin da aka shigar kan zaben wasu gwamnoni a kasar nan. Ya zuwa yanzu akwai gwamnoni takwas da ke jiran hukunci.
Siyasar Najeriya
Samu kari