Siyasar Najeriya
Wasu matasa da ake kyautata zaton 'yan dabar siyasa ne sun yi awon gaba da sandar majalisar karamar hukumar Abeokuta ta Arewa a jihar Ogun ana tsaka da rantsuwa,
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo ya yi kira ga matasan Najeriya da su shiga cikin harkokin siyasa domin kawo sauyi a kasar maimakon zanga zanga
Rundunar 'yan sandan Imo ta yi magana kan tsohon kwamishinan harkokin waje na jihar da ta kama. Ana zarginsa da wallafa bayanan da za su tayar da hankali.
Duk da cewa wasu na ganin wani yunkuri ne na duba tasirin Odumegwu Ojukwu, a karshe Yakubu Gowon ya bayyana dalilin da ya sa ya raba Najeriya zuwa jihohi 12.
Kwamitin kwato motoci da Gwamna Monday Okpebholo ya kafa ya fara aiki ba kama hannun yaro, ya ƙwato motoci 30 daga tsofaffin jami'an gwamnatin da ta shuɗe.
Wani jagoran jam'iyyar NNPP a yankin Kudu maso Yamma, Alhaji Adebisi Olopoeyan, ya dauki matakin ficewa daga jam'iyyar. Ya ce ya yi hakan ne saboda wasu dalilai.
Shugaban APGA na ƙasa, Sly Ezeokenwa ya jaddada cewa har yau Sly Ezeokenwa ƴar jam'iyyar ce duk da ta karɓi muƙamin minista a gwamnatin Boƙa Tinubu.
Jam'iyyar PDP ta dauki matakin ladabtarwa kan daya daga cikin 'yan majalisunta na majalisar dokokin jihar Bauchi. Ta dakatar da dan majalisa mai wakiltar Kirfi.
Wani babban jigon jam'iyyar APC a jihar Bauchi, Adamu Bello, ya sauya sheka zuwa PDP. Kusan na APC ya ce jam'iyyar ba ta da manufar kawo ci gaba.
Siyasar Najeriya
Samu kari