Siyasar Kano
Sakataren jam’iyyar APC na kasa ya yi magana kan rade-radin cewa murabus din Abdullahi Ganduje zai jawo matsala a cikinta inda ya yabawa tasirin tsohon gwamnan.
Hadimin tsohon shugaban APC, Abdullahi Umar Ganduje mai suna Aminu Dahiru Ahmad ya ce za su rama abin da Bola Ahmed Tinubu ya musu a APC a jihar Kano.
A labarin nan, za a ji cewa rundunar yan sandan Kano ta tabbatar da barkewar hatsaniya tsakanin magoya bayan Sarki Muhammadu Sanusi II da na Aminu Ado Bayero.
Jam'iyyar NNPP karƙashin jagorancin Dr. Major Agbor ta bayyana cewa Rabiu Kwa kwaso ba zai sake samun damae takarar shugaban ƙasa a zaɓen 2027 a inuwarta ba.
Buba Galadima ya ce duk da cewa wasu jam'iyyu kamar PDP, APC da ADC na neman hada kai da Rabiu Kwankwaso amma yana nan a NNPP har sai lokaci ya yi.
Wasu 'yan jam'iyyar APC a Kano sun bukaci shugaban jam'iyyar APC na jihar, Abdullahi Abbas ya sauka bayan murabsu din Ganduje. APC ta zargi NNPP da hannu a rikicin.
Shugaban jam'iyyar NNPP na Kano, Alhaji Hashimu Dungurawa ya bayyana cewa babu wani shiri da Kwankwaso ke yi na komawa APC, jita jita ce kawai ake.yaɗawa.
Sarkin Kano na 15, Aminu Ado Bayero ya tafi birnin Madina jana'izar Alhaji Aminu Alhassan Dantata bayan rasuwar shi. Dantata ya yi wa Aminu Ado wasiyya.
Sakataren yada labaran APC na kasa, Felix Morka ya ce Rabiu Kwankwaso zai iya shiga APC ya yi aiki tare da Bola Tinubu kuma sun bude masa kofar hakan.
Siyasar Kano
Samu kari