Siyasar Arewa
A wani lamari na bazata, gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule, ya sallami Sakataren Gwamnatinsa tare da rusa majalisar zartaswa da sauran hadimai.
Yayin da ‘yan arewa ke adawa da batun haraji, Jide Ojo ya shawarci Tinubu da ka da ya janye kudurin. Ya kuma yi bayani kan goyon bayan da Tinubu zai samu a 2027.
An bayyana yadda manyan siyasa a Najeriya ke shirin tabbatar da sun kwace mulki a hannun Bola Ahmad Tinubu a zaben shugaban kasa da ke tafe a nan da 2027.
Tun yanzu wasu sun fara shirye-shiryen zaben 2027 yayin da ake hasashen rigimar siyasa ta kunno kai a jihar Kwara bayan cire allunan tallan Sanata Saliu Mustapha.
Hadimin Bola Tinubu ya yi magana kan zargin da Nijar ke yi kan Najeriya inda ya ce akwai zargin siyasa da neman hada shugaban kasa gaba da yan Arewa.
Gwamna Ahmed Aliyu ya nada sababbin shugabanni don inganta gwamnati, yana mai jaddada gaskiya da adalci tare da tabbatar da ribar cigaba ga dukkan jama'a.
Dakta Musa Iliyasu Kwankwaso ya yabawa Tinubu kan aikin titin Kano-Kaduna-Abuja, bututun AKK, da aikin dam din N95bn. Ya yi godiya kan nadin da aka yi masa.
Kusoshin PDP a Arewa ta Tsakiya za su nada shugaban riko na kasa daga yankin. Shugabanni sun yi kira ga hadin kai da bin kundin tsarin PDP don ci gaba.
Kungiyar APC, Arewa ta Tsakiya ta goyi bayan Tinubu ya yi tazarce a 2027, tana jaddada amfanin mulkinsa, duk da rashin goyon bayan ACF da AYCF da wannan kuduri.
Siyasar Arewa
Samu kari