Siyasar Arewa
Tsoohn kwamishina a jihar Kano, Musa Iliyasu Kwankwaso ya ce 'yan Najeriya za su sake zaben Shugaba Bola Tinubu a 2027, saboda nasarorin da ya samar a Arewa.
Tsohon Sanata, kuma tsohon magidanci Nasir El Rufa'i ya shawarci tsohon gwamnan Kaduna da ya nemi afuwan mutanen da ya jagoranta saboda zargin shiga hakkinsu.
Rundunar 'yan sandan Katsina ta sanya dokar takaita zirga-zirga daga karfe 6 na safe zuwa 4 na yamma ranar Asabar. Wannan zai kawo zaman lafiya yayin zaben ciyamomi.
Dan majalisar tarayya daga jihar Zamfara, Hon. Sani Jaji ya gargadi Nasir El-Rufa'i da shugaban APC, Abdullahi Ganduje a kan Bola Tinubu da zaben 2027.
Bayan shafe watanni uku babu labarinsa, al'umma a jihar Taraba sun bukaci sanin halin da mataimakin gwamna, Alhaji Aminu Alkali ke ciki game da lafiyarsa.
Farfesa Usman Yusuf ya fito da bayanai kan maganganun da ya yi a taron matasan Arewa a jihar Bauchi ana daf da kama shi, ya soki Faransa da Bola Tinubu.
Kungiyar ACF ta yi martani ga shugaban APC, Abdullahi Ganduje kan fara tallata Bola Tinubu ga 'yan Arewa a 2027. ACF ta ce ba za a tilastawa mutane Tinubu ba.
Hon. Amos Magaji ya sauya sheka daga jam'iyyar PDP zuwa APC saboda rikicin cikin gida, inda Chinda ya bukaci a ayyana kujerarsa a matsayin babu kowa.
Tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El Rufa'i na shaida wa masu shirin cafke shi a gwamnatin Tinubu wurin da za su same shi nan da kwanaki kadan masu zuwa.
Siyasar Arewa
Samu kari