Siyasar Arewa
Rahotanni sun nuna cewa Gwamna Agbu Kefas na jihar Taraba na iya barin PDP domin shiga APC, yayin da tattaunawa da jama’a ke gudana a fadin jihar.
A labarin nan, za a ji cewa Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu ya fara samun goyon bayan Yarbawa da Hausawa yayin da ake tunkarar babban zaben 2027.
Yayin da ake shirin gudanar da zaben 2027, Gwamna Abdullahi Sule na jihar Nasarawa ya bayyana cewa zai bayyana wanda yake so ya gaje shi a 2027 a fili.
Tsohon ɗan takarar PDP a jihar Zamfara, Mohammed Lawal, ya koma APC bayan ya zargi PDP da raina shi. Ya ce yana yarda da hangen nesan shugabannin APC.
Gwamnan Bauchi, Bala Mohammed ya ce tsoro da rashin kwarin gwiwa ne kadai zai aa mutum ya bar jam'iyyar PDP, ya ce taron da aka shirya aIbadan na nan daram.
Mai taimakawa tsohon gwamnan Benue, Gabriel Suswam, ya karyata jita-jitar cewa ya koma APC, yana cewa gayyatar Gwamna Alia ba ta da nasaba da siyasa.
Wani daga cikin masoyan Abdullahi Ganduje, Malam Umar Idris Shuaibu, ya ce Arewa, musamman Kano, za ta mara wa Tinubu baya a zaben 2027 saboda ayyukan alheri.
A labarin nan, za a ji cewa rikicin jam'iyyar adawa ta PDP ta kara fada wa a cikin rikici, lamarin da ya jawo ta dakatar da sakatarenta saboda wasu zarge-zarge.
Tsohon hadimin marigayi Shugaba Muhammadu Buhari, Bashir Ahmelad, ya nuna cewa wasu gwamnonin jam'iyyun adawa daga Arewacin Najeriya za su sauya sheka zuwa APC.
Siyasar Arewa
Samu kari