Siyasar Arewa
Jam'iyyar ADC ta yi kira ga Atiku Abubakar da Babachir Lawal da su gaggauata yankar katin zama 'yan jam'iyya kafin karshen 2025 ko rana damar zama manbobi.
A labarin nan, za a ji cewa masoya bayan Peter Obi sun zargi ADC da saba alkawari a kan tsarin mulkin karba karba da aka amince da shi don ci gaban jam'iyya.
Shugaban APC na ƙasa, Farfesa Nentawe Yilwatda, ya kai ziyara gidan Farfesa Isa Ali Pantami a Abuja inda suka tattauna batutuwa da dama da suka shafi mulki.
A labarin nan, za a jiyadda wata sanarwa da wani Kola Johnsom ya fitar da sunan Atika Abubakar ta fusata shi, inda ya zargi Fadar Shugaban Kasa da kitsa shirin.
A labarin nan, za a ji cewa manyan 'yan siyasa a jihar Sakkwato sun shiga rikicin siyasa, magoya bayan tsohon Gwamna su ka sako Sanata Ibrahim Lamido a gaba.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon Gwamnan jihar Jigawa, Alhaji Sule Lamdio ya fadi yadda ake fafutukar ceto kasar nan daga halin da ta ke ciki sannu a hankali.
Hadimin gwamnan Kebbi ya zargi Malami da yada kalaman karya kan gwamnati inda ya ce bai taimaka wa jama’a ba, ya ce al'umma za su maka shi a kotu.
Gwamnan Kwara, AbdulRahman AbdulRazaq ya bayyana aniyarsa ta ci gaba da yada manufofin marigayi Sardaunan Sokoto, Ahmadu Bello domin kawo sauyi a jihar.
Tsohon mataimakin gwamnan Jihar Kogi, Edward Onoja, ya tuno irin yaudarar da mai gidansa Yahaya Bello ya yi masa game da cewa zai gaji kujerarsa.
Siyasar Arewa
Samu kari