Sarkin Kano Muhammad Sanusi Ii
Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II ya gabatar da huduba mai kama hankalin yayin sallar Juma'a inda dubban mutane ne suka tarbe shi bayan kammala salla.
Rundunar ‘yan sandan Kano ta nemi mazauna jihar da su yi watsi da bayanan karya da ake yadawa na cewa Aminu Bayero ne zai jagoranci sallar Juma’a a masallacin fada.
Mutane sun fara nuna alamun fargaba yayin da Muhammadu Sanusi da Aminu Ado Bayero suka tsara zuwa Sallar Jumu'a a babban masallacin Jumu'a na fadar Sarki.
Ikirarin cewa babbar kotun tarayya ta fi kowacce babbar kotun jiha karfin iko a wajen ba da umarni ba gaskiya ba ne. Lauya ya magantu kan rigimar masarautar Kano.
Gwamnatin jihar Kano ta bayyana wasu daga abubuwan da gwamna Abba Kabir Yusuf da mashawarcin shugaban kasa kan harkokin tsaro, Nuhu Ribado suka tattauna.
Yayin da sarautar Kano ke kasa tana dabo, Sarkin masarautar jihar na 16, Malam Muhammadu Sanusi II ya nada mai unguwar Mazugal, Hamisu Sani a karamar hukumar Dala.
Wanda ya assasa jam'iyyar NNPP, Dakta Boniface Aniebonam ya bukaci duka bangaroribln biyu a rikicin sarautar Kano da su yi taka tsan-tsan wurin bin doka.
Duk da umarnin kotu kan tuge Muhammadu Sanusi II daga kujerar sarautar Kano, Hakimai da shugabannin addini na ci gaba da nuna goyon baya ga Sarkin.
Daya daga ‘ya’yan marigayi Ado Bayero, Zainab Ado Bayero, ta tunatar da shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu nauyin da ya rataya a wuyansa cikin gaggawa.
Sarkin Kano Muhammad Sanusi Ii
Samu kari