Sabon Farashin Man Fetur
Kungiyar dillalan man fetur (IPMAN) ta koka kan yadda cire tallafin man fetur ya tilasta da yawa daga cikin mambobinta haƙura da sana'ar saboda rashin riba.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa gwamnatinsa ta tattala makudan kudin da suka kai naira tiriliyan ɗaya daga cire tallafin kan fetur a Najeriya.
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu, ya yi cikakken bayani kan dalilin da ya sa gwamnatinsa ta dakatar da ci gaba da biyan tallafin man fetur, ya ce wasu 'yan.
Gwamna Babajide Sanwo Olu na jihar Legas ya bayyana matakan da gwamnatinsa ta fara ɗauka da nufin magance radaɗin cire tallafin man fetur da talaka da maaikata.
Gamayyar limaman majami'u a Najeriya sun bayyana cewa idan ba a dauki matakai masu tsauri ba akan cire tallafin mai to tabbas kasar Najeriya za ta ruguje a kusa
Wani hazikin dan kasuwa ya shigo da kekuna don siyar da su ga yan Najeriya da ke neman wasu hanyoyin zirga-zirga saboda tashin gauron zabi da man fetur ya yi.
Kayayyakin amfani na yau da kullum musamman ma dai kayan abinci sun yi tashin gwauron zabi a Najeriya. Hakan dai na da nasaba da tsadar man fetur da aka samu.
A yayin da 'yan Najeriya ke cikin wani yanayi na tsadar rayuwa, an ba su shawarin yadda za su kare kansu daga aukuwar ta'addanci a kansu ko kuma na kusa dasu.
Wani mutumi ya aika sakon gargadi ga mutanen da ke mayar da motocinsu zuwa masu amfani da iskar gas yayin da ya bayyana halin da tsinci kansa a babban titi.
Sabon Farashin Man Fetur
Samu kari