Rotimi Amaechi
Kungiyar Matasa Arewa ta zargi Amaechi, Bafarawa da Shinkafi da yunkurin tayar da zaune tsaye ga gwamnatin Tinubu. Ta nemi jami'an tsaro su dauki matakin gaggawa.
Gwamnan jihar Kaduna, Uba Sani, ya kalubalanci gamayyar 'yan siyasan da ke shurin yin hadaka domin kawar da shugaban kasa Bola Tinubu a zaben 2027.
Wani jigo a jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ya caccaki karamin ministan tsaro kan sukar da ya yi wa tsohon gwamnan jihar Rivers, Rotimi Amaechi.
Karamin Ministan tsaro, Bello Matawalle ya bayyana cewa gwamnatin Najeriya ba za ta zuba idanu wasu 'yan siyasa su na kokarin tunzura jama'a da haddasa fitina ba.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya bayyana yadda yan Najeriya suka watse musu yayin kamfen siyasa a jihar Rivers da ke Kudancin Najeriya.
Tsohon gwamnan Rivers, Rotimi Amaechi, ya bayyana dalilin fadawarsa cikin siyasa tun 1987 ba ji ba gani inda ya ce talauci ne kawai ya yi masa katutu.
Tsohon gwamnan Rivers, Rotimi Amaechi, ya bayyana yadda suka biya mata don yin zanga-zanga a lokacin mulkin tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan.
Tsohon ministan sufuri a gwamnatin Muhammadu Buhari, Rotimi Amaechi, ya bayyana cewa shugaban kasa Bola Tinubu ba zai mika mulki ba, sai dai a kwata.
Tsohon gwamnan jihar Rivers kuma tsohon minista a gwamnatin Muhammadu Bƴhari, Rotimi Amaechi, ya bayyana shirinsa da ya zama shugaban kasan Najeriya.
Rotimi Amaechi
Samu kari