Rotimi Amaechi
Ministan sufuri na kasa, Rotimi Amaechi ya bada sanarwar Gwamnatin Buhari za ta gina sabuwar Jami’a. Ministan Buhari ya kai Jami’ar ne zuwa Jiharsa ta Ribas.
'Yan jarida sun yi wa Ministan sufurin kasa, Rotimi Ameachi, tambaya a kan siyasar 2023. Rotimi Amaechi ya bai san wanda zai zama Shugaban Najeriya a 2023 ba.
Ministan ya godewa kamfanin SecureID Limited wanda ya bayyana cewa ya bayar da muhimmiyar gudunmawa kuma zai cigaba da inganta shafin domin jin dadin masu sufur
Wata kungiya ta bukaci Amaechi ya yi murabus daga kujerarsa ta minista saboda zarginsa da suke da karfafa kashe kudaden kasa a ayyukan da ba zasu amfanar ba.
A wani bidiyo da ya bazu a kafafen sada zumuntar zamani, an ga ministan yana yawo da sandar guragu yayin bude wani gidan marayu da makarantar Islamiya a Kaita.
A jiya ne jirgin kasan Najeriya ya tsaya a hanya, an dauki tsawon lokaci a jeji. Hakan ya faru ne bayan jirgin kasan na Kaduna zuwa Abuja ya yi lodin safiya.
Manajan Darakta ta NPA ta bayyana tashoshin jiragen ruwa na Najeriya zasu babaka alkaluma na mizanin auna tattalin arzikin kasa (GDP), Inji Hadiza Bala-Usman.
Kwamitin rikon kwarya na na kasa na jam'iyyar APC karkashin jagorancin Gwamna Mai Mala Buni, a ranar Laraba, ta soke dakatarwar da aka ce an yi wa Ministan Sufu
A taron jiya, an amince gwamnatin Tarayya za ta kashe N8bn a gyaran manyan titunan da su ka lalace. FEC ta ce za a gyara tituna da su ka dagargaje a Jihohi 10.
Rotimi Amaechi
Samu kari