Jihar Rivers
Kamfanin man fetur na kasa (NNPCL), ya bayyana cewa ba zai sayar da matatar Port Harcourt ba. Shugaban kamfanin ya ce za a ci gaba da gyaran matatar.
Al'ummar da ke zaune a yankin da ake haƙo mai a yankin Neja Delta sun bayyana Rotimi Amaechi a matsayin ɗan takarar da za su marawa baya a inuwar ADC a 2027.
Ministan harkokin Abuja, Nyesom Wike ya yi barazanar murabus daga kujerarsa idan har babu zargin Amaechi a rahoton binciken badakalar hukumar NDDC.
Shugaba Bola Tinubu ya gana da dakataccen Gwamna a Rivers, Siminalayi Fubara inda ya amince da dawo da shi kan mulki bisa wasu sharuda masu tsauri.
A labarin nan, za a ji cewa Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike da gwamnan Ribas, Siminalayi Fubara sun kawo karshen sabanin da ke tsakaninsu.
Bayan masu shirin haɗaka sun fitar da jam'iyya, shugaban majalisar dattawa, Godswill Akpabio, ya ce Gwamna Siminalayi Fubara da Douye Diri sun shirya dawowa APC.
Ranar Alhamis 12 ga Yunin 2025, magoya bayan dakataccen Gwamna Siminalayi Fubara sun yi fatan Bola Tinubu zai dawo da shi, amma hakan ya fuskanci cikas.
A labarin nan, za a ji cewa jigo a jam'iyyar adawa ta PDP, Bode George ya nemi shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu da ya yafewa gwamnan Ribas, Siminalayi Fubara.
NiMet ta ce akwai yiwuwar a samu mamakon ruwan sama a jihohi 8 ciki har da Adamawa. An yi kira ga jama'a da su ɗauki matakan kariya musamman tuki ana ruwa.
Jihar Rivers
Samu kari