Rabiu Kwankwaso
Hadimin gwamnan Kano, Anas Abba Dala, ya sake fitowa ya soki shugaban APC na kasa, Abdullahi Umar Ganduje. An jigon na NNPP ya yi kaca-kaca da Ganduje.
An kawo abubuwan da za su faru idan Abba Kabir Yusuf ya sauya-sheka daga NNPP. Za a zama babu wata jam’iyya mara rinjaye kenan a majalisar dokokin Kano.
Uban jam'iyyar NNPP, Dakta Boniface Aniebonam ya bayyana cewa zai yi wahala su iya cin zabe a jihar Legas duk da nasararsu a Kano da mummunan kaye.
Yayin da Abdullahi Umar Ganduje, tsohon kwamishinansa ya fadi ra'ayinsa. Muazu Magaji Dansarauniya ya kawo shawarar ayi wa jam’iyyar APC garambawul a reshen Kano.
Shugaban jam’iyyar APC na kasa, Abdullahi Ganduje ya isa jihar Kano a yammacin Laraba, 24 ga watan Janairu. Zai gana da masu ruwa da tsaki a APC a ranar Alhamis.
Gwamnatin jihar Kano ya bayyana dalilin ware makudan kudade a bangaren ilimi don inganta rayuwar al'ummar jihar da sauran bangarori masu muhimmanci.
Kotun Majistare da ke jihar Kano ta ba da umarnin tsare fitaccen dan siyasaa Kano Dan Bilki Kwamanda kan neman ta da husuma da cin zarafin Kwankwaso.
Rabiu Kwankwaso, jagoran jam'iyyar NNPP, ya taya kungiyar kwallon kafa ta Najeriya (Super Eagles) murnar lallasa kasar Guinea-Bissau domin zuwa zagaye na gaba.
Wani sojan baka a siyasar Kano, Dan Bilki Kwamanda, ya ce nan ba da dadewa ba za su kawo karshen siyasar jagoran NNPP, Dr. Rabiu Musa Kwankwaso..
Rabiu Kwankwaso
Samu kari