Rabiu Kwankwaso
Tsohon dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar YPP kuma jigo a jam'iyyar APC, Adamu Garba, ya yi martani kan rade-radin yiwuwar sauya shekar Kwankwaso zuwa APC.
Jami'yyar APC mai adawa a jihar Kano ta yi zazzafan martani kan kiraye-kirayen korar shugabanta, Umar Ganduje daga mukaminsa inda suka ce daukar nauyinsu aka yi.
Sabbin hotunan Sanata Rabiu Kwankwaso da jigon APC, Cif Bisi Akande ya kara jefa shakku kan makomar Sanatan inda ake zargin zai iya komawa jami'yyar APC.
Jam'iyyar NNPP a Najeriya ta bayyana cewa har yanzu Sanata Rabiu Kwankwaso ba dan jam'iyyar ba ne yayin da ta ce Abba Kabir shi ne shugaba a Kano.
Sanata Rabiu Kwankwaso wanda shi ne jagoran NNPP ya bayyana cewar kofar jam'iyyarsu a bude take don tattaunawa ko kokarin yin hadaka domin kwace mulki.
Tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya bayyana cewa ko yanzu sun nuna wa duniya yawan jama'a da suke da shi a jihar Kano lokacin zabe.
Rabiu Musa Kwankwaso ya fadi makomar masarautun Bichi, Rano, Gaya, da Karaye da Ganduje ya kirkiro a Kano. Gwamnati za ta duba yiwuwar dawo da Muhammadu Sanusi II.
Tsohon gwamnan Kano kuma jagoran NNPP na ƙasa, Rabiu Musa Kwankwaso, ya bayyana irin makircin da aka so kulla masa saboda sa ran APC zata yi nasara a kotun koli.
Da yake an zartar da hukuncin a ranar Juma’a, Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ya yi addu’o’in wajen hudubar sallah a Kano a kan Abba Kabir Yusuf da siyasar Kano.
Rabiu Kwankwaso
Samu kari