Rabiu Kwankwaso
Dan Majalisar Tarayya da ke wakiltar mazabar Fagge, Hon. Muhammd Bello Shehu ya yi abin alkairi ga magoya bayan jam'iyyar NNPP a mazabarsa da ke jihar Kano.
Mai kudin Afrika ya sha alwashin bada gudumuwa a mahaifarsa ta Kano. Aliko Dangote ya ji kiran Abba Gida Gida, ya zo Kano ya bunkasa tattalin arziki
Shugaban hukumar karbar korafe korafe da yaki da cin hanci a Kano, Barista Muhuyi Magaji ya sha alwashin fara kai samame runbunan ajiyar kayan abinci.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya bukaci al'ummar Najeriya da su karfafa hadin kan da ke tsakanin su domin samar da dawamammen ci gaba a kasar.
Kanada ta yarda ta taimakawa Jihar Kano domin magance matsalolin kiwon lafiya, ilmi da sauransu. Gwamna Abba Kabir Yusuf ya yi bayanin makomar zamansa da jakadan.`
Jam’iyyar APC mai mulkin Najeriya ta bukaci jam’iyyun adawa da su bar korafi kan halin da kasar ke ciki a yanzu inda ta bukaci su nemo mafita kan matsalar.
Wata kungiya a jihar Kano, 'Yan Dangwalen Kano" ta rubuta wasika zuwa Majalisar jihar kan sake duba masarautun jihar da kuma neman a mayar da Sunusi Lamido.
Auwalu Lawan Aranposu ya hadu da Abba Gida Gida, APC za ta rasa shugaban karamar hukumarta zuwa NNPP. Larabar nan za a kaddamar da shi a matsayin cikakken ‘dan NNPP.
Gwamnan Kano yana neman yadda farashin abinci zai sauko kafin watan azumi. Abba Kabir Yusuf ya yi alkawari zai raba abinci ga masu karamin karfi a kowace mazaba.
Rabiu Kwankwaso
Samu kari