Rabiu Kwankwaso
Hukumar zabe mai zaman kanta, INEC ta tabbatar da samun rahoton hargitsi a wasu rumfunan zabe har guda 10 a karamar hukumar Kunchi da ke jihar Kano.
Kotun Majistare da ke jihar Kano ta ba da belin dan siyasa, Abdulmajid Danbilki Kwamanda kan naira miliyan daya da kuma masu tsaya masa kan belin.
Shugaban jam'iyyar APC, Dakta Abdullahi Ganduje ya roki addu'a ga tawagar Super Eagles don samun nasara a wasanta da kasar Angola a gobe Juma'a a gasar AFCON.
Jigon jam'iyyar NNPP, Jamu Mohammed ya musanta maganar sasanta tsakanin Rabiu Kwankwaso da Umar Ganduje inda ya ce bai su san da wannan magana ba.
Alƙalin da ke shari'ar Ɗanbilki Kwamanda ba shi da lafiya saboda haka ba zai iya sauraren shari'ar a yau ba, an ɗage shari'ar zuwa Maris mai zuwa.
Gwamnan jihar Kani, Abba Kabir Yusuf ya yi martani kan yarjejeniyar da ake yadawa cewa ya yi da Shugaba Tinubu da kuma jam'iyyar APC mai mulki a kasar.
A wata hira da Legit Hausa, Buba Galadima ya musanya rade-radin cewa APC mai mulki za ta karbe ‘dan takaran shugaban kasar NNPP, ya kuma yi zancen takarar 2027.
Shugaban APC ya bayyana cewa, ya gano hanyar da zai ci don tabbatar da ya kawo karshen duk wata kitimurmura da za a fuskantta nan gaba kan lamarin.
Abdullahi Umar Ganduje, shugaban jam'iyyar APC na kasa ya sake fama rikicinsa da tsohon mai gidansa Sanata Rabiu Musa Kwankwaso yayin da ake rade-radin zai dawo APC.
Rabiu Kwankwaso
Samu kari