Jam'iyyar PDP
Uwar jam'iyyar PDP ta ƙasa ta sanar da naɗa kwamitin rikon kwarya na jam'iyyar PDP reshen jihar Kogi karƙashin jagorancin tsohon sanatan Abuja, Philip Aduda.
Har yanzu ba a shawo kan rikicin PDP da gwamnonin G5 da suka yi yakin neman adalci da daidaito ba amma basu taya Wike murnar zama minista karkashin APC ba.
Sabon ministan birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike ya bayyana adadin gwamnonin PDP da suka gabatarwa Shugaban kasa Bola Tinubu sunayen mutane don nada su mukamai.
Tsohon gwamnan jihar Rivers kuma ministan Abuja, Nyesom Wike ya ce sai da ya rubuta wasika ga shugaban jam'iyyar PDP da masu ruwa da tsaki kafin karbar mukami.
Rikicin shugabancin da ya hana jam'iyyar PDP kataɓus ya sake dawowa ɗanye yayin da babban jigo, Daboikiabo Warmate, ya kai ƙarar ginshiƙai uku gaban Kotu .
Tsohon sanatan Kaduna ta Tsakiya, Sanata Shehu Sanu, ya yi magana kan raɗe-raɗin cewa, jam'iyyun adawa na shirin haɗewa waje ɗaya kafin zuwan zaɓe na gaba.
Wani tsohon bidiyon Nysome Wike, tsohon gwamnan jihar Ribas, kuma sabon ministan Birnin Tarayya Abuja ya janyo muhawara. A cikin ɗan gajeren bidiyon, an ga.
Wata ƙungiya mai zaman kanta mai suna FOWN ta bankaɗo wani sabon tuggu da a ke shiryawa domin ɓata sunan ɗan takarar PDP, Atiku Abubakar a idon ƴan Najeriya.
Shugaban masatan PDP ya ce nan ba da dadewa ba za a ba Tinubu taliyar karshe. Ya ce dama Atiku ne ya ci zaben bana ba Tinubu da jam'iyyar APC a zaben bana ba.
Jam'iyyar PDP
Samu kari