Jam'iyyar PDP
Tsohon gwamnan Ribas kuma ministan babbar birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike ya jaddada cewa har yanzun shi mamba ne a jam'iyyar PDP amma yana tare da Tinubu.
Jam'iyyar PDP ta bayyana cewa tana da gwarin guiwar cewa gwamna Hope Uzodinma da gwamnatinsa ta APC sun kama hanyar fice wa daga gidan gwamnatin jihar Imo.
Jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ta zargi jam'iyyar APC a jihar Zamfara da ƙoƙarin ba da cin hanci ga ƴan majalisa su tsige gwamnan jihar Dauda Lawal.
Jami'ar Chicago ta dauki matakin rufe manhajar 'Twitter' yayin da 'yan Najeriya ke damun su da sakwanni kan sakin takardun Shugaba Tinubu da ake cece-kuce a kai
Daniel Bwala, tsohon hadimin ɗan takarar shugabancin ƙasa na jam'iyyar PDP Alhaji Atiku Abubakar, ya hasaso lokacin da kotu za ta ƙwace kujerar Shugaba Tinubu.
Ƙungiyar ma'aikatan ƙananan hukumomi (NULGE) ta shiga yajin aikin sai baba ta gani a jihar Plateau bisa abin da ta kira tsoron rikicin da ka iya aukuwa a jihar.
Kotun sauraron ƙararrakin zaɓen gwamnan jihar Sokoto ta tanadi hukuncinta kan ƙarar da aka shigar kan gwamnan jihar, Ahmed Aliyu, na neman a soke nasararsa.
Tsohon shugaban jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) na jihar Taraba, Cif Victor Bala Kona, ya yi bankwana da duniya bayan fama da jinyar rashin lafiya.
Tsohon sanata ya shawarci ministan Abuja da ya gaggauta komawa APC saboda ya akre mutuncinsa a matsayinsa na wanda yake kusa da Tinubu a halin yanzu din nan.
Jam'iyyar PDP
Samu kari