Jam'iyyar PDP
Kotun sauraron ƙararrakin zaɓen gwamnan jihar Kebbi ta tabbatar da sahihancin zaɓen gwamnan jihar wanda gwamna Nasir Idris na jam'iyyar APC ya lashe.
Watakila za a tunbuke Bola Tinubu a kotu, amma a yafe masa laifinsa idan ya hau mulki. Tun 1999 aka fara bankado zargin da ake yi wa Bola Tinubu da ya nemi gwamna.
Kotunan sauraron ƙararrakin zaɓen gwamnoni na cigaba da zartar da hukuncinsu kan ƙararrakin da ke gabansu. Gwamnoni takwas za su san makomarsu a Oktoba.
Kotun sauraron ƙararrakin zaɓen ƴan majalisar dokokin jihar Abia ta tabbatar da nasarar ɗan majalisar PDP mai wakiltar Obingwa ta Gabas a majalisar dokokin jihar.
Jigo a jam'iyyar PDP, Reno Omokri ya soki dan takarar shugaban kasa, Peter Obi kan takardun karatun Tinubu, ya ce me yasa Obi bai nuna shaidar digiri ga INEC ba.
Ana shari’a tsakanin Diezani Alison-Madueke da gwamnatin Birtaniya a wani kotu da ke Westminster. Tun da tsohuwar ministar ta bar gwamnati ake wasan kura da ita.
Jami’ar Chicago (CSU) ta fitar da takardun karatun Bola Tinubu. Lauyoyin Atiku Abubakar sun karbi takardun da su ke sa ran yin amfani da su gaban kotun koli
Kotun sauraron kararrakin zaben gwamnan jihar Adamawa ta kori karar Umar Ardo da jam'iyya SDP a kalubalantar nasarar gwamna Ahmadu Fintiri na Adamawa.
A ranar Litinin 2 ga watan Oktoba, Kotun zaɓe ta sauke gwamna Abdullahi Sule kana ta ayyana ɗan PDP a matsayin sahihin wanda ya lashe zaben gwamnan Nasarawa.
Jam'iyyar PDP
Samu kari