Jam'iyyar PDP
Dan takarar jam’iyyar PDP a zaben gwamnan jihar Kogi da zaa yi a ranar 11 ga watan Nuwamba, Dino Melaye, ya gamu da cikas yayinda jiga-jigan jam'iyyar suka koma APC.
Yayin da ake shirye-shiryen zuwan zaben gwamna a jihar Bayelsa, Gwamna Diri na jam'iyyar PDP mai neman tazarce ya karbi sabbin masu sauya sheƙa daga APC da LP.
Jagoran APC a Ribas, Chukwudi Dimkpa, ya ce bai cikin wadanda su ka yi taron da Tony Okocha ya ke rayawa sun yi gabanin zabe domin a yaki Bola Tinubu da jam’iyyarsa.
Da ya ke magana a dandalin Twitter a jiya, Festus Keyamo ya ce Atiku Abubakar ba zai iya sa kotun koli ta tsige Mai girma shugaban Najeriya, Bola Tinubu a gabas ba.
Jam'iyyar NNPP ta mayarwa Atiku da martani cewa ya daina neman janyo dan takararta, Rabiu Kwankwaso cikin shari’arsa ta kalubalantar zaben nasara Shugaba Tinubu.
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya shigar da sabbin shaidu na yin amfani da takardun bogi kan shugaban ƙasa Bola Tinubu.
Kotunan zaben gwamnoni da ke zama a jihohi 28 sun yanke hukunci a jihohi 22. PDP, APC da Labour Party sun yi gagarumin nasara. Saura jihohi 8 da za a yi hukunci.
Jam'iyyar All Progressives Congress (APC) ta yi watsi da hukuncin kotun sauraron ƙararrakin zaɓen gwamnan jihar Abia, wanda ya tabbatar da nasarar Aƙex Otti.
Kotun sauraron ƙararrakin zaben gwamna ta kori ƙarar da jam'iyyar PDP da ɗan takararta na gwamna suka kalubalanci nasarar gwamna Alex Otti na Labour Party.
Jam'iyyar PDP
Samu kari