Jam'iyyar PDP
Kotun ɗaukaka ƙara ta tabbatar da nasarar da ɗan majalisar jam'iyyar All Progressives Congress (APC) ya samu a jihar Edo a zaɓen ranar 25 ga watan Maris.
Kotun daukaka kara ta rusa zaben sanatan LP da ke wakiltar Abia ta Tsakiya, Darlington Nwokocha, ta bayyana Kanal Austin a matsayin wanda ya lashe zaben.
Gwamna Yahaya Bello na jihar Kogi ya biya wa daliban jihar kudin jarabawar WAEC na shekarar 2023 ana daf da gudanar da zaben gwamna a jihar a makon gobe.
Tsohon gwamnan jihar Cross Rivers, Ben Ayade, ya yi rashin nasara a kotun ɗaukaka ƙara. Kotun ɗaukaka ƙarar ta yi fatali da ƙarar da ya ɗaukaka kan zaɓen Sanata.
Shehu Sani ya yi tsokaci kan rikicin siyasar da ke aukuwa a jihar Rivers, inda ya ba Gwamna Siminalayi Fubara, shawara kan yadda zai magance Wike.
An shigar da ƙara kan sahihancin tsayawa takarar Gwamna Duoye Diri na jam'iyar.PDP da mataimakinsa a zaɓen gwamnan jihar Bayelsa, na ranar 11 ga watan Nuwamba.
Kotun daukaka kara da ke Abuja ta tabbatar da nasarar tsohon gwamna Danjuma Goje a matsayin dan majalisar dattawa mai wakiltar mazabar Gombe ta tsakiya.
Gabannin zaben gwamna, wasu yan bangar siyasa sun kashe dan jam’iyyar PDP daya tare da jikkata wasu da dama a karamar hukumar Nembe da ke jihar Bayelsa.
Jam’iyyar Labour Party da jam'iyyar PDP sun kulla kawance domin yin aiki tare gabanin zaben gwamnan jihar Kogi da za a yi a ranar 11 ga watan Nuwamba.
Jam'iyyar PDP
Samu kari