Jam'iyyar PDP
Kotun ɗaukaka ƙara mai zamanta a birnin tarayya Abuja, ta tanadi hukunci kan ƙarar da ke ƙalubalantar nasarar gwamna Caleb Mutfwang na jihar Plateau.
Ƴan takarar gwamnan jam'iyyun PDP da LP a jihar Imo, sun nemi da a soke zaɓen gwamnan jihar na ranar Asabar, 11 ga watan Nuwamba, saboda maguɗin zaɓe.
Dele Momodu hadimin Atiku Abubakar, ya caccaki hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa (INEC) kan dakatar da zaɓe a wasu gundumomi tara a jihar Kogi.
PDP da APC sun sha gaban juna a Bayelsa da APC, inda zaben Kogi yayi zafi tsakanin tsakanin Ahmed Usman Ododo da Murtala Yakubu Ajaka daga kabilun Ebira da Igala.
Dan takarar gwamna na jam’iyyar PDP a jihar Kogi, Sanata Dino Melaye ya yi kira da a soke zabe a kananan hukumomi 5. Gaba daya suna yankin Kogi ta tsakiya.
Dino Melaye, dan takarar gwamna a jam'iyyar PDP a jihar Kogi, ya magantu kan rahoton cewa shi da magoya bayansa sun kaurace wa zaben da ke gudana a jihar.
Rahotanni sun bayyana yadda wasu 'yan siyasa su ka yi awon gaba da jami'an hukumar zabe da wasu takardun da ake rubuta sakamakon zabe a jihar Imo.
Dan takarar Gwamna a inuwar jam'iyyar PDP a zaben Gwamnan jihar Kogi, Sanata Dino Melaye ya samu nasara a akwatun da yake kaɗa kuri'a da gagarumin rinjaye.
Yayin da ake ci gaba da kada kuri'u a jihar Kogi, dan takarar jam'iyyar PDP a jihar, Sanata Dino Melaye ya kauracewa zaben da zargin an tafka magudi a zaben.
Jam'iyyar PDP
Samu kari