Jam'iyyar PDP
Wani lauya masanin doka, Kalu Kalu ya yi magana kan makomar kujerun yan maɓalisar jam'iyyar PDP 27 na jihar Rivers da suka sauya sheka zuwa jam'iyyar APC.
Babbar Kotu a jihar Rivers ta raba gardama kan sahihancin shugabancin kakakin Majalisar jihar Rivers inda ta tabbatar da Edison Ehie a matsayin kakakin Majalisar.
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC) ta samu wa'adin kwana 14 domin gudanar da zaben cike gurbi na yan majalisar dokokin jihar Rivers da suka sauya sheka.
Shugaban majalisar dattawan Najeriya, Sanata Godswill Akpabio, ya lissafo sanatocin jam'iyyar PDP da gwamna wadanda za su iya ficewa zuwa jam'iyyar APC.
Wani dan majalisar dokokin jihar Ribas, Enemi Alabo, ya yi nuni ga rabuwar kawuna a PDP a matsayin babban dalilin da yasa yan majalisa 27 suka koma APC.
A wata hira da aka yi da shi, Tsohon gwamna Tapgun ya bayyana cewa PDP ba za ta tsallace tsatsauran hukuncin Kotun Koli ba a kan zaben gwamnan Filato.
Ana da labari Jam’iyyar PDP ta bukaci INEC ta sake wani zabe tun da ‘yan majalisan Ribas sun dawo APC, ta ce ‘yan majalisar dokokin jihar Ribas sun rasa kujerunsu.
Shirin tsige Gwamnan Ribas ya yi sanadiyyar da ‘yan majalisar dokoki suka sauya sheka zuwa APC. Kuma an ji matsayar Nyesom Wike a PDP a gwamnatin APC.
Takarar Atiku Abubakar a zabe mai zuwa ta na cikin hadari. Bode George ya ce a zaben 2027, babu wanda zai nemi tikitin jam’iyyar PDP sai mutanen yankin kudu.
Jam'iyyar PDP
Samu kari