Jam'iyyar PDP
Gwamnan Rivers, Siminalayi Fubara ya yi martani kan zarginsa da ake yi kan butulci ga wadanda suka taimake shi inda ya ce tuna halacci ke hana shi daukar matakai.
'Yan majalisar dokokin jihar Rivers, karkashin jagorancin Martins Ameuwhule sun ba Gwamna Siminalayi Fubara wa'adin kwana bakwai kan kasafin kudin 2024.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya caccaki rundunar 'yan sandan Najeriya kan cin zarafin 'yan Najeriya da kin bin umarnin kotu da take hakkin jama'a.
Jigon PDP, Abdul-aziz Abubakar ya ce 'yan Arewa ba za su zabi Bola Tinubu ba a 2027 inda ya ce yankin Kudu maso Yammacin kasar ma sun ki zabensa a 2023.
Kotun daukaka kara ta soke umarnin da babbar kotun jihar Rivers ta yi na hana 'yan majalisar ta suka PDP zuwa APC ayyana kansu a matsayin 'yan majalisar jihar.
Jam’iyyar PDP reshen jihar Edo ta mayar da martani kan soke zaben fidda dan takararta gwamna, inda ta dage cewa Dakta Asue Ighodalo ne dan takararta.
Yayin da ake shirye-shiryen gudanar da zaben jihar Edo a watan Satumba, Babbar Kotun Tarayya a Abuja ta rusa zaben fidda gwanin jam'iyyar PDP da aka gudanar a jihar.
Gwamna Douye Diri na jihar Bayelsa ya ce kwata-kwata bai bukatar kasancewa mataimakin Atiku Abubakar a zaben 2027 da ke tafe kamar yadda ake yadawa
Matasan kungiyar APC Youth Alliance sun yi martani ga Sanata Kabiru Marafa bayan kirkiro tsagin jam'iyyar APC a jihar Zamfara. Sun ce ba zai yi tasiri ba.
Jam'iyyar PDP
Samu kari