!["Tana da tausayi": 'Yan gudun hijira sun tura bukata ga Tinubu kan Ministarsa](https://cdn.legit.ng/images/560x315/0f2855f0e8ee8032.jpeg?v=1)
Yan gudun Hijra
!["Tana da tausayi": 'Yan gudun hijira sun tura bukata ga Tinubu kan Ministarsa](https://cdn.legit.ng/images/560x315/0f2855f0e8ee8032.jpeg?v=1)
!['Yan bindiga sun kai mummunar hari a Zamfara, mutum 4 sun mutu yayin da aka sace 150](https://cdn.legit.ng/images/560x315/b1f2e1684ed256d3.jpeg?v=1)
![Gwamna ya rabawa ƴan gudun hijira tsabar kudi da kayan Abinci, ya mayar da su gidajensu](https://cdn.legit.ng/images/360x203/e7ad64b51f5a1f6d.jpeg?v=1)
!["Jima'i kadai ke rage mana kunci": 'Yan gudun hijira sun cika sansani da jarirai](https://cdn.legit.ng/images/360x203/db22687b16e0d52c.jpeg?v=1)
!["Yan bindiga sun ki fita daga kauyenmu kwanaki bayan sun kai mummunan hari'](https://cdn.legit.ng/images/360x203/5bcdffc2203638a6.jpeg?v=1)
!['Yan bindiga sun fatattaki mutane daga gidajensu a jihar Neja](https://cdn.legit.ng/images/360x203/b64d97cf86bf8d67.jpeg?v=1)
![Abin tashin hankali: Wata 'yar gudun hijira ta yanke jiki, sai dai aka dauki gawarta](https://cdn.legit.ng/images/190x107/6289d7990097244a.jpeg?v=1)
Wata mata mai shekaru 35 ta yanke jiki ta fadi, ta kuma mutu nan take a sansanin 'yan gudun hijira da ke jihar Benue. Ta mutu ta bar yara shida har da 'yan biyu
![Borno: Gobara ta tashi a sansanin 'yan gudun hijira, an yi asarar rayukan kananan yara](https://cdn.legit.ng/images/190x107/be888ed1c14a5cdb.jpeg?v=1)
Wani mummunan lamari ya afku a Borno ranar Talata yayin da gobara ta tashi a sansanin 'yan gudun hijira na Muna da ke yankin Muna a jihar Arewa maso Gabas.
!['Yan ta'adda sun kuma kai ƙazamin hari kan ƴan gudun hijira, sun dasa bama-bamai a Arewa](https://cdn.legit.ng/images/190x107/e7ad64b51f5a1f6d.jpeg?v=1)
Wasu ƴan ta'adda da ake kyautata zaton mayakan Boko Haram ke sun farmaki garin da ake sake ginawa ƴan gudun jira a karamar hukumar Dikwa ta jihar Borno.
![Zulum ya fatattaki shugaban sansanin 'yan gudun hijira kan wasu zarge-zarge, bayanai sun fito](https://cdn.legit.ng/images/190x107/5bc4fe790619abcd.jpeg?v=1)
Yayin da ake zargin shugaban sansanin Bama da ke jihar Borno, Abbah Tor da karkatar da wasu kayayyaki, Gwamna Zulum ya fatattake shi daga sansanin.
!["N70,000 ne kudin biza", Budurwa ta nuna wa 'yan Najeriya yadda za su je kasar Norway da kudi kadan](https://cdn.legit.ng/images/190x107/c034354967ba3ff2.jpeg?v=1)
Wata ‘yar Najeriya ta ce naira 170,000 ne za ka biya kudin bizar zuwa Norway, kuma ta fada wa mutane yadda ake samun takardar. Mutum na iya zama dan kasar.
![Tsaka mai wuya: Sama da 'yan Najeriya 1,000 aka damfara da sunan sama masu aiki a Burtaniya](https://cdn.legit.ng/images/190x107/9a427bc39c1d74e3.jpeg?v=1)
Majalisar Dinkin Duniya ta ce yanzu haka akwai sama da 'yan Najeriya 1,000 da aka damfara da sunan sama masu aiki a Burtaniya. An damfari kowanne akalla $10,000.
!['Iyayena Suna Sansanin Yan Gudun Hijira Suna Fama Da Rayuwa,’ Sanatan Najeriya](https://cdn.legit.ng/images/190x107/8386297f502ac396.jpeg?v=1)
Sanata a jihar Benue, Titus Zam ya bayyana damuwarsa kan sansanin 'yan gudun hijira a jihar inda ya ce a yanzu haka iyayensa su na can cikin kuncin rayuwa.
![Yadda Wani Mutum Ya Yi Wa Dan Gudun Hijira Yankar Rago Kan Zarginsa Da Maita a Wata Jihar Arewa](https://cdn.legit.ng/images/190x107/411ca152059011b5.jpeg?v=1)
Wani mutum a sansanin yan gudun hijira da ke Mandarari a karamar hukumar Konduga ta jihar Borno ya yanka wani makwabcinsa bisa zarginsa da ake yi yana da maita.
![An Kama ‘Yan Najeriya da Suka Makale a Kasan Jirgin Ruwa Tsawon Kwana 11 Zuwa Kasar Spain](https://cdn.legit.ng/images/190x107/d5b9403175a881e2.jpeg?v=1)
Masu tsaron gabar ruwa a kasar Spain sun kama wasu ‘yan Najeriya uku da suka makale a sakon jirgin ruwa wanda ya kai mai zuwa tsibirin Canary dake kasar Spain.
Yan gudun Hijra
Samu kari