Yan gudun Hijra
Bayan saukar damuna, yan gudun hijira musamman manoma daga kananan hukumomin Munya da Shiroro a jihar Neja sun fara komawa gidajensu domin komawa ga gonakinsu.
Shugaban kwamitin raba kayan tallafi ga 'yan gudun hijira a jihar Borno, Saina Buba, ya sanar da yadda aka yi ram da wasu 26 da ake zarginsu da neman cin hanci.
Gwamnan jihar Borno, Babagana Zulum, yayin da ya kai ziyara babban asibitin a Konguno, ranar Asabar, ya sanar da amincewa da karin kashi 30% na albashinsu.
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum,ya garzaya garin Monguno tun ranar Alhamis inda ya duba yadda ake raba N275m, kayan abinci da sutturu ga IDPs.
Gwamnan jahar Borno, Babagana Umaru Zulum, ya ce idan Allah ya so za'a maida magidanta 500 gidajensu a Malam Fatori, kuma kowanen su a bashi N100,000 ya ja jali
Gwamnan jihar Borno, Frafesa Babagana Umara Zulum tare da Sanata Kashim Shettima sun ziyarci garin Gamboru da ke karamar hukumar Ngala daga ranar Lahadi-Talata.
Tuni ‘yan gudun hijira mazauna Maiduguri suka fara kwashe komatsansu suna komawa gidajensu bayan gwamnatin jihar ta sanar da ranar 30 ga watan Nuwamba ya zama.
Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum ya gwangwaje ‘yan gudun hijira fiye da mutane 5000 da rabin biliyan daya wadanda za su koma gidajensu domin cigaba da.
Da yawa daga cikin 'yan gudun hijaran da ke sansanin Bakasssi sun bayyana son komawarsu gida tare da komawa ayyukan nomansu domin samun rufin asiri a maimako.
Yan gudun Hijra
Samu kari