Jihar Plateau
Ƴan bindiga sun sake kai hari a ƙauyen Kerang cikin ƙaramar hukumar Mangu ta jihar Plateau. Ƴan bindigan sun halaka mutum biyar a mummunan harin da suka kai.
Gwamnan jihar Filato, Celeb Mutfwang, ya bayyana cewa yana da kwarin guiwar sabbin hafsoshin tsaron da aka naɗa zasu taka rawa wajen magance kalubalen tsaro.
Wasu 'yan bindiga da ba'a iya tantance ko su waye ba sun kashe aƙalla mutane uku, tare da jikkata wasu biyu, a wani mummunan hari da suka kai a jihar Filato.
Majalisar dokokin jihar Filato ya amince da buƙatar gwamna Caleb Mutfwang ta karɓo bashin kuɗi naira biliyan N15bn daga banki domin biyan albashin ma'aikata.
Wasu mahara da ake kyautata zaton yan ta'adda ne sun yi ajalin rayukan mutane sama da 10, sun kona gidaje da Coci a yankin karamar hukumar Mangu, jihar Filato.
Gwamna jihar Filato, Barista Caleb Mutfwang, na jam'iyyar PDP ya amince da naɗin mutane 4 a matsayin manyan Sakatarori, mako biyu bayan korar waɗanda ya gada.
Babban sufeton ƴan sanda na ƙasa, Usman Baba Alkali, ya bayar da umarnin a kulle sakatariyoyin ƙananan hukumomin jihar Plateau saboda gudun ɓarkewar rikici.
Wasu yan bindiga da ake tsammanin masu garkuwa ne sun kwashi daliban jami'ar UNIJOS guda 7 da tsakar daren Talata yayin da suka karatun jarabawar karshen zango.
Moses Sule, sabon mamba a majalisar dokokin jihar Filato ya yi nasarar zama shugaban majalisa ta 10 yayin bikin rantsuwar kama aiki ranar Talata, 13 ga wata.
Jihar Plateau
Samu kari