Jihar Plateau
Jami'an rundunar 'yan sandan Najeriya sun sake komawa zauren majalisar dokokin jihar Filato a karo na biyu, sun ƙara kwace iko tare da hana mambobin shiga.
Kungiyar Kiristoci a Najeriya (CAN) ta koka kan yadda hare-haren ‘yan bindiga ya yi kamari musamman a kananan hukumomin Mangu da Riyom a cikin jihar Plateau.
Wasu ‘yan bindiga sun kai hari kan wasu manoma tare da hallaka daya daga cikinsu saboda hana dabbobinsu kiwo a Kwi dake karamar hukumar Riyom a jihar Plateau.
Wasu daga cikin wadanda suka tsira daga mummunan harin ‘yan bindiga a jihar Plateau sun bayyana yadda suka dimauce sakamakon harin a karamar hukumar Mangu.
Kungiyar Matasan Kiristoci a Najeriya ta bukaci zababben shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu da ya bai wa Arewa maso Tsakiya mukamin Sakataren Gwamnatin Tarayya
Ƴan bindiga sun sake kai sabon hari a jihar Plateau. Ƴan bindigan sun kai harin ne a ƙauyen Tanknale cikin ƙaramar hukumar Mangu, iinda suka halaka mutum 30.
Gwamnati a jihar Filato ta yanke sanya dokar kulle ta awanni 24 a yankin ƙaramar hukumar Mangu, jihar Filato bayan kisan rayuka akalla 20 a garuruwa biyu .
Wasu tsagerun yan bindiga sun kai hari wani kauye a yankin karamar hukumar Mangu, jihar Filato, an tsoron nata da kananan yara da yawa sun kwanta dama a harin.
Gwamnan jihar Filato Simon Lalong ya nada sarakunan gargajiya guda biyu a wasu sassa daban-daban na jihar. Hakan na zuwa ne dai a abinda bai wuce saura sati biy
Jihar Plateau
Samu kari