Jihar Plateau
Shugabannin jam'iyyar PDP a jihar Plateau na zargin jami'an sojoji a jihar da sace shugaban jam'iyyar da ke yankin Jos ta Kudu, Mista Dung Tari a yankin.
Ibrahim Abubakar, shugaban kamfanin Shariff Agric and General Service, ya shiga hannun jami'an Hukumar EFCC bayan ya kashe N57.5m da aka tura bakinsa bisa kuskure.
Duk da kiran a rage kashe a kuɗi a gwamnati, wasu gwamnoni sun yi gaban kansu wajen naɗa hadimai masu yawan gaske domin taimaka musu a sha'anin mulki.
Dakarun sojin Najeriya sun samu nasarar gano gawar Arɗo Adamu Idris, shugaban fulanin nan da ya ɓata a watan Satumba, 2023 a hanyar koma wa gida.
Shugaban gamayyar alkalan da su ka yanke hukunci kan zabe a jihar Plateau, Mai Shari'a Muhammad Tukur ya bayyana yadda jama'a suke yi masa ba'a kan hukuncin kotun.
Kotun sauraron kararrakin zaben yan majalisar jiha da ke zama a Jos, jihar Filato ta tsige kakakin majalidar dokokin jihar da wani dan majalisa daya.
Kotun sauraron ƙorafe-ƙorafen zaben yan majalisar jiha da na tarayya mai zama Jos ta soke nasarar ɗan majalisar PDP, ta bai wa ɗan takarar APC nasara.
Gwamnan jihar Filato, Celeb Mutfwang, ya yaba wa hukuncin da kotun sauraron ƙorafin zaben ta yanke na tabbatar da nasarar da ya samu a zaben watan Maris.
Gwamnan jihar Filato, Celeb Mutfwang, ya bayyana cewa akwai ayar tambaya da kashin kaji a jikinsu wasu 'yan siyasa dangane da kashe-kashen da ake a Filato.
Jihar Plateau
Samu kari