Jihar Oyo
A rahoton nan, za ku ji kotun majistare da ke zamanta a Ibadan ta aika da wata mata, Olayinka Akinware da wani Tunji Adesina bisa cin zarafin yan sanda.
Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde ya shawarci matasa da suka kammala samun horaswa a sansanin hukumar NYSC a jihar domin amfani da damar da suka samu.
Gwamnati ta shekara tana yaudara, dangi sun gaji sun rufe mutumin da ya kirkiro tutar Najeriya. Taiwo Akinkunmi ya rasu ya na shekara 87 a watan Satumban bara.
A wannan labarin, wasu miyagu da ake kyautata zaton masu garkuwa sun sace jigo a jam'iyyar PDP a jihar Oyo, Cif Benedict Akika har gidansa da ke Lagelu.
Gwamnatin jihar Oyo ta tura sakon ta'aziyya ga iyalan marigayi tsohon sakataren gwamnatin jihar, Michael Koleoso wanda ya rasu a jiya Litinin 2 ga watan Satumba.
Olubadan na Ibadan, Oba Owolabi Akinloye Olakulehin ya yi karin girma ga wasu sarakuna har guda shida da ke karkashinsa zuwa matsayi daban-daban a jihar.
NERC ta sanar da sababbin jihohi 6 na Najeriya da suka sami cikakken 'yancin cin gashin kansu a sarrafa kasuwar wutar lantarki da suka hada da Edo, Ondo da sauransu.
Wasu ‘yan ta'adda da ba a san ko su wanene ba ne sun kai wa kwamishinan muhalli na jihar Oyo, Honarabul Mogbanjubola Olawale Jagaban hari a ranar Litinin.
Gwamnoni hudu na wasu jihohin Kudu maso Yamma sun ayyana ranakun hutu domin murnar ranar Isese a ranar 20 ga Agusta. Isese na nufin bikin al'adun Yarabawa.
Jihar Oyo
Samu kari