Jihar Oyo
Olubadan na Ibadan, Oba Owolabi Olakulehin, ya rasu yana da shekaru 90 a duniya bayan mulkinsa na shekara guda, ya bar gadon zaman lafiya da ci gaba a Ibadan.
An yi babban rashi a jihar Oyo bayan rasuwar daya daga cikin manyan sarakunan da ake ji da su. Olubadan na Ibadan, Oba Owolabi Olakulehin ya rasu.
Yayin ake tunkarar sabuwar shekarar Musulunci, Gwamna Seyi Makinde ya ayyana Juma’a, 27 ga Yunin 2025 a matsayin hutun ma'aikata a fadin jihar Oyo.
Majalisar zartarwar jihar Oyo ta amince da gyaran gidan gwamnati kan N63.479bn da sauran ayyuka. Za a inganta filin jirgi da kuma gina sabuwar kasuwa kafin 2026.s
Jam'iyyar APC ta yi gargadi mai cike da barazana ga 'ya'yanta da ta ke zargi da yi wa PDP aiki da yabon gwamna Seyi Makinde aiki. APC ta ce za ta hukunta su.
Rahotanni sun tabbatar da mutuwar tsohuwar jakadar Najeriya a ƙasashen ketare guda biyu, Ambasada Ibironke Adefope ta riga mu gidan gaskiya a jihar Oyo.
Rahotanni sun tabbatar da cewa an samu fargaba a Igbeti da ke karamar hukumar Olorunsogo a jihar Oyo, bayan wani ƙaramin girgizar ƙasa da ya auku a ƙarshen mako.
Ma’aikatan shari'a karkashin JUSUN sun rufe kotuna a Ibadan, a wani mataki na yajin aiki. Sun bukaci gwamnati ta kara masu albashi da alawus da 25% da 35%.
Oniroko na Irokoland, Sunmaila Olasunkanmi Abioye Opeola ya riga mu gidan gaskiya, masarauta ta ce za a yi masa jana'iza yau Asabar a jihar Oyo da ke Kudu.
Jihar Oyo
Samu kari