Jihar Osun
Ademola Nurudeen Jackson Adeleke, ne ya fito a matsayin wanda ya lashe zaben gwamnan jihar Osun da aka kammala a jiya Asabar 16 ga watan Yulin 2022 cikin sauki.
Rahotanni sun ce, Adeleke ya samu kuri’u 403,371 inda ya lallasa babban abokin hamayyarsa, Gboyega Oyetola na jam’iyyar APC, wanda ya samu kuri’u 375,027...
Ademola Adeleke na jam'iyyar PDP ne ya lashe zaben kamar yadda rahotanni suka bayyana da sanyin safiyar yau Lahad 17 ga watan Yulin 2022, a jiya Asabar kenan.
Hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta (INEC) ta ayyana Dan takarar jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP),Ademola Adeleke a matsayin wanda ya lashe zaben Osun.
A yau Asabar, hukumar zabe ta ƙasa mai zaman kanta zata gudanar da zaɓen gwamnan jihar Osun yayin da wa'adin zangon gwamna mai ci yanzu Oyetola ya zo ƙarshe.
Dan takarar jam’iyyar PDP a zaben gwamnan jihar Osun, Sanata Ademola Adeleke, ya lashe kananan hukumomi 17 cikin 30, yayinda na APC ke da kananan hukumomi 13.
Za a ji labari cewa Gwamnan Osun mai neman tazarce ba zai ji dadi da sakamakon zaben gidan gwamnati ba. ‘Dan takaran Jam’iyyar PDP ne ya dankara shi da kasa.
Jami'an hukumar yaki da rashawa ta yi wa tattalin arzikin kasa ta'anatti, EFCC, sun kama a kalla mutane uku da ake zargi da sayan kuri'un masu zabe a zaben gwa
Jihar Osun - Ministan harkokin cikin gida, Rauf Aregbesola, bai isa wurin kada kuri’a ba sa’o’i bayan an fara kada kuri’a a zaben gwamnan jihar Osun. Rahoton.
Jihar Osun
Samu kari