Jihar Ondo
Sojojin Najeriya sun kai tagwayen farmaki kan 'yan ta'adda a jihohin Abia da Ondo a kudancin Najeriya. Farmakin ya jawo lalata sansanin 'yan ta'addan IPOB da ESAN.
Gwamna Babajide Sanwo-Olu na jihar Lagos ya zama sabon shugaban kungiyar gwamnonin yankin Kudu maso Yammacin Najeriya bayan mutuwar Rotimi Akeredolu.
Matasa a Akure, da ke jihar Ondo sun gudanar da gagarumar zanga-zanga suna neman hukumar EFCC ta gaggauta sakin wasu da ta kama bisa zargin damfara da kafar intanet.
Watanni hudu bayan mutuwar tsohon gwamnan jihar Ondo, Rotimi Akeredolu, gwamnonin jihohin Kudu maso Yamma sun saka labule a Gidan Legas da ke Ikeja a jihar Legas.
Ana cikin tsadar rayuwa gwamnonin jihohi sun kashe kudi kimanin N15b kan sayan motocin yan majalisar jiha. Jihohin sun hada da Gombe, Kano, Ondo da Kebbi.
Yayin da ake tunkarar zaben gwamna a jihar Ondo, Barista Edema ɗaya daga cikin ƴan takara na sahun gaba a APC ya tattara ya koma NNPP, ya samu tikiti.
Ɗan takarar gwamna a zaben jihar Ondo karkashin jam'iyyar NNPP, Israel Ayeni ya janye daga neman takarar gwamna a zaben da za a yi a watan Nuwamba mai zuwa.
Jam'iyyar APC ta dakatar da ƴan takarar da ta gwabza a zaɓen futar gwani na jigar Ondo, Folake Omogoroye bisa zargin cin amana da zagon ƙasa a jihar.
An shiga jimami bayan wani dattijo mai shekaru 70 ya rasa ransa a cin kotu yayin da ya je shi domin ba da shaida a shari'ar da ake yi a jihar Ondo a yau Laraba.
Jihar Ondo
Samu kari