Ogun
Hankula sun tashi a garin Ijebu Ode na jahar Ogun yayin da wani jami’in hukumar yaki da fasa kauri ta kasa, watau kwastam ya dirka ma wani matafiyi bindiga wanda yayi sanadiyyar mutuwarsa har lahira, akan ya hanashi cin hancin nai
Inspekta Lawrence yace Usman da sauran abokansa da a yanzu sun cika wandunansu da iska sun hada baki suka kada dabbobinsu cikin gona mallakin Segun Oyeku, gonar dake cike da masara da ganyayyaki da suka kai na naira miliyan 4.
Mun ji cewa APC ta rugurguza shugabannin ta a Jihohin Imo da Ogun. Jam'iyyar ta dauki wannan mataki ne a wani zama da aka yi jiya Gwamna Okorocha da Amosun na neman ba APC ciwon kai a babban zaben da za ayi a 2019.
Majiyar Legit.com shugaban Yansandan shiyya ta biyu data kunshi jihohin Legas da Ogun, AIG Lawal Shehu ya bayyana cewa Yansanda sun kama mai gadin ne mai suna Jimoh Adeola da kan mutum a ranar Litinin 3 ga watan Disamba.
Kamar yadda shafin jaridar Today Nigeria ta ruwaito NAIJ.com ta fahimci cewa, motocin da samfurin kirar kamfanoninsu sun hadar da Mack mai lambar LND 615XP, Mazda mai lambar KSF 102XD da kuma tankar man fetur mai lambar APP 273XP.
A ranar Alhamis din da ta gabata ne hukumar kula da lafiyar manyan hanyoyi ta FRSC (Federal Road Safety Corps) ta bayyana cewa kimanin rayukan mutane 215 suka salwanta a sanadiyar afkuwar hadurra a kwararon hanyar Legas zuwa Ogun.
Kamar yadda rahotanni da sanadin shafin jaridar The Punch ta bayyana, wasu tagwayen juna Taiwo da Kehinde Animashaun, sun yi kacibus da ajali jim kadan bayan ziyarar Mahaifiyarsu a gidan ta dake yankin unguwar Sango ta jihar Ogun.
Kakakin hukumar kula da manyan hanyoyi Mr. Babatunde Akinbiyi, shine ya bayar da tabbacin wannan lamari yayin ganawa da manema labarai da cewar hatsarin ya ritsa da mutane bakwai da uku suka rigamu gidan gaskiya a birnin Abeokuta.
A ranar Alhamis ta yau ne gwamnatin jihar Oyo karkashin jagorancin gwamna Abiola Ajimobi, ta rufe babbar Kasuwar nan ta Bodija dake birnin Ibadan yayin da jami'an 'yan sanda da Mahauta suka yi artabu kan rashin jituwa.
Ogun
Samu kari