Ogun
Jami'an hukumar kwastam ta kasa, NCS, sun fada wani kauye da ake kira Fagbohun da ke karamar hukumar Yewa ta jihar Ogun inda suka gigita kauyen baki dayansa.
Gwamnatin jihar Ogun ta yi Allah wadai da yawaitar samun ɗalibai a matakin sakandire dake lakaɗawa malamansu duka ko su ɗakko yan daba a zane malaman su a jihar
wata kotun majistare ta daure wani matashi, Lekan Alaka, mai shekaru 19, watanni 3 bisa satar kujerun roba masu kimar N91,200 daga cocin Mount Zion Angelican.
Daliban makarantar Community High School, Ijoun, da ke karamar hukumar Yewa ta arewa a jihar Ogun, sun yo hayar wasu ‘yan ta'adda domin su lallasa malamansu.
Wasu tsagerun 'yan bindiga, sun kai hari wata Coci a jihar Ogun, ranar Lahadi da safe ana tsaka da ayyukan bauta, sun yi awon gaba da masu bauta mutum uku.
Alkalin kotun majistare ya yanke wa wani mutum mai shekaru 39 hukuncin daurin gidan yari na shekara guda ba tare da zabin biyan tara ba don satar tankin ruwa na
Dubun wasu samari ta cika, jami'an yan sanda reshen jihar Ogun sun cafke samari uku kan zargin kashe wani ɗan Okada da kuma sace mashin ɗinsa a jihar ta Ogun.
Kishi ya jajibi wani matashi ɗan shekara 25, inda yasa wuka ya hallaka abokin takararsa ɗan shekara 50, bayan ya kama su a ɗakinta tare da daddare a jihar Ogun.
Tsohon gwamnan jihar Anambra, Peter Obi, wanda a sirrance ya mallaki kamfanoni a ketare ya na daga cikin 'yan siyasar Najeriya da Premium Times ta ruwaito.
Ogun
Samu kari