Ogun
Wasu yan bindiga sun sace mutum huɗu a jihar Ogun, daga cikin su akwai wani ɗalibin jami'ar koyon aikin gona FUNAAB dake Abekuta da lakcara a jami'ar TASUED.
A kalla mutane biyu ne suka rasu sakamakon fashewar bututun iskar gas a cikin harabar Dakin Karatu na tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo Presidential Librar
Fashewar gas na bogi ya yi sanadiyyar mutuwar mutane biyu tare da jikkata mutum uku a wani otal mallakar tsohon gwamnan jihar Ogun. An ruwaito yadda lamarin ya
An damke Wani nakusa da gwamnan jihar Ogun a ƙasar Amurka (US), bisa zarginsa da sace kuɗin tallafin Rage raɗaɗin da annobar COVID19 ta haifar ga yan ƙasar.
Gwamnan jihar Ogun, Dapo Abiodun, ya karɓi tawagar yan jam'iyyar hamayya ta PDP, waɗanda suka sauya sheka zuwa jam'iyya mai mulki ta APC a faɗin jihar ta Ogun
Shahararren malamin addinin nan, Sheikh Ahmad Gumi ya jagoranci tawagar malaman addini zuwa gidan tsohon shugaban ƙasar nan Obasanjo dake Abeokuta, Jihar Ogun.
Tshohon mai taimakawa gwamnan jihar Kano, Salihu Tanko Yakasai wanda aka fi sani da suna Ɗawisu ya ce ya zama wajibi ga gwamnati ta hana makiyaya kiwo a ƙasa.
Masu garkuwan da suka sace wani shugaban al'umma a karamar hukuma Ijebu dake jihar Ogun sun bukaci iyalansa su biya 100 miliyan kuɗin fansa kafin su sako shi
Hukumar kiyaye haɗurra ta kasa FRSC ta samu nasarar kuɓutar da wasu fasinja daga hannun wani direba da yasha giya ta bugar dashi fiye da ƙima a wani yankin Ogun
Ogun
Samu kari