Ogun
Shahararren dan kasuwa Otunba Olasubomi Balogun wanda ya kafa bankin First City Monument Bank (FCMB) ya riga mu gidan gaskiya, Otunba ya rasu ne a birnin London
Wata babbar mota ta kamfanin Dangote ta murkushe wani jami’in dan sanda har lahira akan hanyar Abeokuta zuwa Lagos a Ogun, sannan hatsarin ya rutsa da mutane 3.
Dan takarar gwamnan jihar Ogun a zaben bana ya ce akwai wadanda ke bibiyar rayuwarsa za su yi masa illa bayan da ya shigar da kara a gaban kotu game da zabe.
Wata mata ta shiga matsi, ta ci bashin bankin da ya kai ta ga siyar da diyarta ga wata mata. Rahoto ya bayyana yadda lamarin ya faru da kuma yadda aka kama ta.
Shugaban Jam’iyyar NNPP da ‘Dan Takaransa su na rigima Kan shari’ar zabe. Tsohon shugaban Jam’iyyar NNPP na reshen Ogun, ya ce babu wanda zai canza masu Lauya
Rundunar yan sandan jihar Ogun ta bayyana cewa an kashe wani dan kasuwa a ranar Laraba bayan wasu yan fashi da makami sun farmaki kasuwar wayoyi da ke Abeokuta.
Allah ya yi wa tsohon Antoni Janar na kasa kuma tsohon alkalin kotun kasa da kasa, ICJ, Bola Ajibola, rasuwa. Marigayin ya koma ga mahallincinsa yana shekara 89
Rahoton da muke samu ya bayyana yadda aka kama wani mutumin da ke bin dare yana cire kokon kan mamata a cikin kaburbura a jhihar Ogun. Yanzu ya shiga hannu.
Alkali ya daure wani matashi bisa zarginsa da sace injin nikan wata mata a jihar Ogun. An bayyana yadda ya shiga gidan ya yi sata har dubunsa ta cika ya shigo.
Ogun
Samu kari