Ogun
Rikici ya barke tsakanin wakilan jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP, da na jam'iyyar All Progressives Congress, APC, a Ogun a cibiyar tattara kuri'un zabe
Dan takarar gwamnan PDP ya samu karuwa, ya hade da jam'iyyar Labour da su Peter Obi don tabbatar da tsige gwamnan APC mai ci a jihar Odun da ke Kudancin kasa.
A kalla jam'iyyun siyasa 30 ne suka janye wa dan takarar gwamna na jam'iyyar New Nigeria Peoples Party, NNPP, baya a jihar Ogun ana kwana biyu zaben gwamna.
Yan sandan jihar Ogun sun kama Ifeoma Ossai yar shekara 33 kan zargin kashe mai gidan da ta ke haya dan shekara 50, Oladele, ta hanyar matse masa yayan maraina.
Gwamnan jihar Ogun ya bayyana matsayrsa game da yadda ake ci gaba da kin tsoffin takardun Naira ya ce zai tabbatar da garkame wuraren kasuwanci kawai a jihar.
Gwamna a Abiodun na jihar Ogun ya bayyana cewa, ba zai lamunci a ki karbar tsohon kudi ba, amma sai gashi a gidan mansa ma ba a karbar tsoffin kudaden duka.
Gwamnan jihar Ogun, Prince Dapo Abiodun, ya bayyana cewa nan gaba kaɗan yan Najeriya zasu barke da murna bayan hukuncin da Kotun koli ta yanke kan sauya naira.
Jam'iyyar APC mai mulki ta ja kunnen al'ummar jihar Ogun kan zaban yan takarar gwamna da ke da ayar tambaya a tushen arzikinsu a zaben ranar 18 ga watan Maris.
Rundunar yan sandan Jihar Ogun ta kama wasu mutane biyar kan zarginsu da zuwa makabarta suna hako gawarwaki suna sayar da sassan jikinsu ga masu asiri a Ijebu.
Ogun
Samu kari