Nyesom Wike
Tsohon shugaban jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP), Uche Secondus ya caccaki ministan birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike, kan rikicin siyasar jihar Rivers.
Rundunar ƴan sanda reshen jihar Rivers ta bayyana cewa an tura ƙarin dakarun ƴan sanda zuwa gidajen ƴan majalisa ne domin tabbatar da zaman lafiya a Fatakwal.
Babbar kotun jiha mai zama. Fatakwal ta umarci ƴan majalisa 27 da ke goyon bayan ministan Abuja da kada su sake nuna kansu a matsayin halartattun ƴan majalisa.
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya nada yaron Nyesom Wike, Injiniya Chukwuemeka Woke a matsayin babban daraktan hukumar Ogun-Osun River Basin Development.
Sanata Wabara ya yi kira ga shugaba Bola Tinubu kan magance rikicin dake tsakanin Wike da Gwamnan jihar Rivers, Siminalayi Fubara domin kada ya wuce gona da iri.
Duk da kokarin Bola Tinubu kan sulhunta rikicin Nyesom Wike da Siminalayi Fubara abin ya ci tura bayan sake nada sabon shugaban Majalisar jihar a yau.
Gwamna Siminalayi Fubara na jihar Ribas ya haramtawa dukkan ciyamomin jihar da jagororin kananan hukumomi su shure gayyatar zuwa majalisar dokoki.
Kungiyar kananan hukumomin Najeriya (ALGON) reshen jihar Rivers ta goyi bayan kiran a tsige gwamnan jihar, Siminalayi Fubara, da jam'iyyar APc ta yi.
Gwamna Siminialayi Fubara na jihar Rivers ya yi barazanar wofantar da 'yan majalisar dokokin jihar yana mai cewa wanzuwar ‘yan majalisar ta ta'allaka ga amincewarsa.
Nyesom Wike
Samu kari