Labaran NNPC
Watakila Najeriya ta yi asarar kusan N148.8bn na kudaden shigar man fetur a ranar Litinin, sakamakon yajin aiki da 'yan kwadago suka shiga kan mafi karancin albashi.
Bincike ya nuna cewa an samu tashin kudin jigilar man fetur daga kasashen ketare zuwa Najeriya da kashi 46.8% wanda hakan yasa gwamnatin tarayya dawo da tallafi.
An samu tashin farashin man fetur a wasu gidajen mai a jihar Lagos. Kungiyar IPMAN ta ce kamfanin NNPC ya gaza samar da wadataccen mai ga yan kasuwa.
Babban shugaban gudanarwa (CEO) na TotalEnergies, Patrick Pouyanne, ya bayyana cewa, Najeriya ce ta fi dacewa da aikin, amma Angola ta fi ta kyawawan tsare-tsare.
Babbar mai shari’a ta Kano kuma kwamishinar shari’a, Mai Shari'a Dije Abdu Aboki, ta sauya kotun da za ta saurari shari’ar Dr. Abdullahi Umar Ganduje.
Sakamakon karin kudin fito da masu depo-depo suka yi, kungiyar dillallan mai ta kasa, ta sanar da karin kudin man fetur a gidajen mai da ke fadin kasar.
Kamfanin man fetur na kasa (NNPC) ya sanar da fara hako man fetur a wata sabuwar rijiya a jihar Akwa Ibom. Kamfanin ya bada sanarwar ne a jiya Lahadi.
Gwamnatin Tarayya ta shirya sake binciken ikirarin kamfanin mai na NNPCL game da bashin N2.8trn na tallafi da ya ke bin gwamnatin tun kafin cire tallafin mai.
Kamfanin man fetur na Najeriya (NNPC) ya ce ya tanadi mai lita biliyan 1.5 domin wadatar da al'ummar Najeriya. Jami'in yada labaran kamfanin ne ya bada sanarwar.
Labaran NNPC
Samu kari